Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 25:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa bai fanshi gidan a ƙarshen shekara guda ba, sai gidan nan da yake cikin birni mai garu ya zama mallakar wanda ya karɓi jinginar, da na zuriyarsa duka har abada. Ba za a mayar wa maigidan da gidan a shekara ta hamsin ta murna ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:30 a cikin mahallin