Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 25:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba shi da isasshen abin da zai fanshi abinsa, to, sai wanda ya karɓi jinginar ya ci gaba da riƙon abin da aka jinginar masa ɗin har shekara ta hamsin ta murna, a lokacin ne zai mayar wa mai shi, mai shi ɗin kuwa ya koma a kan mahallinsa.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:28 a cikin mahallin