Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 24:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ya karya masa ƙashi ne, sai a karya nasa ƙashin, idan ya cire wa wani ido, sai a ƙwaƙule nasa, idan haƙori ya ɓalle, sai a ɓalle nasa. Duk irin raunin da ya ji wa wani haka za a yi masa.

Karanta cikakken babi L. Fir 24

gani L. Fir 24:20 a cikin mahallin