Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 24:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. za a kuwa kashe shi. Duk Ba'isra'ile ko baƙon da yake zaune cikin Isra'ilawa wanda ya saɓi Allah, sai taron jama'a su jajjefe shi da duwatsu ya mutu.

17. “Duk wanda ya kashe mutum, shi ma sai a kashe shi.

18. Wanda ya kashe dabba kuma ya yi ramuwa, rai maimakon rai.

Karanta cikakken babi L. Fir 24