Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwana bakwai ɗin za su riƙa miƙa hadaya ta ƙonawa kowace rana ga Ubangiji. Za su kuma yi muhimmin taro a rana ta bakwai ɗin. Ba za su yi aiki mai wuya ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:8 a cikin mahallin