Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Cikin kwanaki shida za a yi aiki, amma a rana ta bakwai za a huta ɗungum, gama ranar Asabar ce, tsattsarka. Ko kaɗan ba za a yi aiki a ranar ba a duk inda suke, amma ku yi taruwa ta sujada gama ranar Asabar ta Ubangiji ce.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:3 a cikin mahallin