Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

rana ta goma ga watan bakwai za ta zama rana ta yin kafara da lokacin yin muhimmin taro. Kada su ci abinci a ranar, su taru su yi sujada, su miƙa hadaya taƙonawa ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:27 a cikin mahallin