Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kawo malmala biyu na abinci da za a kaɗa daga inda suke domin a miƙa su ga Ubangiji. Za a yi malmalan da rabin garwar gari mai laushi. Za a sa wa garin yisti, sa'an nan a toya. Hadaya ta 'ya'yan fari ke nan ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:17 a cikin mahallin