Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare da wannan hadaya kuma, za su miƙa hadaya ta gari, humushi biyu na garwar gari mai laushi kwaɓaɓɓe da man zaitun. Za a miƙa shi hadaya ta ƙonawa don ya ba da ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. Za su kuma miƙa hadaya ta sha da ruwan inabi kwalaba ɗaya.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:13 a cikin mahallin