Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 22:32-33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Kada ku jawo wa sunana mai tsarki ƙasƙanci, amma sai mutanen Isra'ila su gane, ni mai tsarki ne. Ni ne Ubangiji na kuwa tsarkake ku,

33. na kuma fisshe ku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku. Ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi L. Fir 22