Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kowanne daga cikin dukan zuriyarku ya kusaci tsarkakakkun abubuwa, waɗanda Isra'ilawa suka keɓe domina, lokacin da yake ƙazantacce, wannan mutum ba zai ƙara kasancewa a gabana ba, wannan kuwa zai zama har dukan lokatai masu zuwa. Ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:3 a cikin mahallin