Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba kuma za ku karɓi irin dabbobin nan daga hannun baƙo don ku miƙa su hadaya ga Ubangiji ba, marasa tsarki ne tun da yake suna da lahani, ba za a karɓa ba.”

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:25 a cikin mahallin