Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 22:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dabbobi makafi, ko naƙasassu, ko mai gundumi, ko mai ɗiga, ko mai susa, ko mai kirci, kada ku miƙa wa Ubangiji, kada kuma ku yi hadaya ta ƙonawa a bagaden Ubangiji da su.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:22 a cikin mahallin