Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan 'yar firist ɗin gwauruwa ce, ko sakakkiya, ba ta kuma da ɗa, ta kuwa koma gidan mahaifinta, sai ta ci daga cikin abincin mahaifinta kamar cikin kwanakin ƙuruciyarta. Amma wani dabam ba zai ci ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:13 a cikin mahallin