Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kaina zan yi gāba da wannan mutum, in raba shi da jama'arsa domin ya ba Molek ɗaya daga cikin 'ya'yansa, gama ya ƙazantar da alfarwa ta sujada, ya ƙasƙantar da sunana mai tsarki.

Karanta cikakken babi L. Fir 20

gani L. Fir 20:3 a cikin mahallin