Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya auri ƙanwarsa ko kuma 'yar mahaifinsa, sai a ƙasƙantar da su a bainar jama'a, a kuwa kore su daga cikin jama'a. Ya kwana da ƙanwarsa ke nan, tilas su sha hukuncin laifinsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 20

gani L. Fir 20:17 a cikin mahallin