Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuke girbin amfanin ƙasarku, kada ku girbe gefen gonakinku, kada kuma ku yi kala bayan da kuka gama girbi.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:9 a cikin mahallin