Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 19:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka shiga ƙasar, kuka dasa itatuwa iri iri masu ba da 'ya'ya na ci, 'ya'yan itatuwan za su zama ƙazantattu a gare ku har shekara uku. A cikin shekarun nan uku ba za ku ci su ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:23 a cikin mahallin