Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku girbe kalar gonar inabinku, kada kuma ku tattara 'ya'yan inabinku da suka kakkaɓe, sai ku bar wa matalauta, da baƙo. Ni ne Ubangiji Allahnku.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:10 a cikin mahallin