Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan wani Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya ci jini, Ubangiji zai yi gāba da wannan mutum da ya ci jinin ya fitar da shi daga cikin jama'a.

Karanta cikakken babi L. Fir 17

gani L. Fir 17:10 a cikin mahallin