Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bijimin da bunsurun da aka yi hadaya don zunubi da su, waɗanda aka yi kafara da jininsu a Wuri Mafi Tsarki, sai a kai su bayan zangon, a ƙone fatunsu, da namansu, da tarosonsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:27 a cikin mahallin