Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna zai ɗibiya hannuwansa duka biyu a kan kan bunsurun mai rai, ya hurta muguntar Isra'ilawa duka a bisa bunsurun, da dukan laifofinsu, da dukan zunubansu. Zai ɗibiya su a kan kan bunsurun, ya kora shi cikin jeji ta hannun wanda aka shirya zai kora shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:21 a cikin mahallin