Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Musa, “Faɗa wa ɗan'uwanka Haruna kada ya riƙa shiga Wuri Mafi Tsarki bayan labule ko yaushe, wato, a gaban murfi wanda yake bisa akwatin alkawari, domin kada ya mutu, gama zan bayyana a cikin girgije a kan murfin.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:2 a cikin mahallin