Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da haka zai yi kafara domin Wuri Mai Tsarki saboda ƙazantar mutanen Isra'ila, da laifofinsu, da dukan zunubansu. Haka kuma zai yi wa alfarwa ta sujada, wadda take a wurinsu, a tsakiyar ƙazantarsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:16 a cikin mahallin