Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda kuma ya zauna a kan kowane abin da mai ɗigar ya zauna a kai, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice.

Karanta cikakken babi L. Fir 15

gani L. Fir 15:6 a cikin mahallin