Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan cutar ta zama kore-kore, ko jaja-jaja a rigar, ko a fatar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a kan abin da aka yi da fata, wannan cuta kuturta ce, sai a nuna wa firist.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:49 a cikin mahallin