Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai firist ya dudduba cutar, in ya ga zurfin cutar ya zarce fatar, gashin kuma da yake wurin ya zama rawaya, siriri kuma, firist zai hurta, cewa, shi mutumin marar tsarki ne, miki ne, ciwon da za a iya ɗauka ne.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:30 a cikin mahallin