Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan tabon ya tsaya a wuri ɗaya, bai bazu a fatar jikin ba, ya kuma dushe, to, kumburi ne na ƙunar, firist zai hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne, gama tabon ƙuna ne.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:28 a cikin mahallin