Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum yana da kumburi a fatar jikinsa, ko ɓamɓaroki ko tabo, har ya zama kamar cutar kuturta, sai a kai shi wurin Haruna, firist, ko ɗaya daga cikin zuriyarsa, firistoci.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:2 a cikin mahallin