Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

firist ɗin zai duba shi, in kuturtar ta rufe jikin duka, zai hurta, cewa, mutumin tsarkakakke ne daga cutar, gama kuturtar ta rikiɗa, ta yi fari fat, don haka ya tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:13 a cikin mahallin