Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 12:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ɗan rago ya fi ƙarfinta, sai ta kawo kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu, ɗaya don hadaya ta ƙonawa, ɗayan kuwa don yin hadaya don zunubi. Firist kuwa zai yi kafara dominta, za ta kuwa tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 12

gani L. Fir 12:8 a cikin mahallin