Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kwanakin tsarkakewarta na haihuwar ɗa ko 'ya suka cika, sai ta kai wa firist ɗan rago bana ɗaya, a ƙofar alfarwa ta sujada don hadaya ta ƙonawa, da ɗan tattabara, ko kurciya na yin hadaya don zunubi.

Karanta cikakken babi L. Fir 12

gani L. Fir 12:6 a cikin mahallin