Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma sai ta ci gaba da zama cikin jinin har kwana talatin da uku. A lokacin ba za ta taɓa kowane tsattsarkan abu ba, ba za ta shiga wurin yin sujada ba, har kwanakin tsarkakewarta su cika.

Karanta cikakken babi L. Fir 12

gani L. Fir 12:4 a cikin mahallin