Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kirawo Mishayel da Elzafan 'ya'ya maza na Uzziyel, kawun Haruna, ya ce musu, “Ku zo nan, ku ɗauki gawawwakin 'yan'uwanku daga gaban wuri mai tsarki zuwa bayan zango.”

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:4 a cikin mahallin