Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Haruna ya ce wa Musa, “Ga shi, yau suka miƙa hadayarsu don zunubi, da ta ƙonawa a gaban Ubangiji, ga kuma irin waɗannan abubuwa da suka same ni, da a ce na ci hadaya don zunubi yau, da zai yi kyau ke nan a gaban Ubangiji?”

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:19 a cikin mahallin