Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku ci shi a wuri mai tsarki gama naka rabo ke nan da na 'ya'yanka maza daga cikin hadayun da akan ƙone da wuta ga Ubangiji, gama haka Ubangiji ya umarce ni.

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:13 a cikin mahallin