Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan sadakarsa ta hadayar ƙonawa ce daga cikin garken shanu, sai ya ba da namiji marar lahani, zai miƙa shi a ƙofar alfarwa ta sujada domin sadakar ta zama abar karɓa a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 1

gani L. Fir 1:3 a cikin mahallin