Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai hadayar kuma zai yanyanka shi gunduwa-gunduwa, da kansa, da kitsensa. Firist zai jera su a bisa itacen da yake cikin wutar da take a bagaden.

Karanta cikakken babi L. Fir 1

gani L. Fir 1:12 a cikin mahallin