Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 7:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Yana tafe a kan titi kusa da kusurwar da take a zaune, yana wucewa kusa da gidanta,

9. da magariba cikin duhu.

10. Sai ta tarye shi, ta ci ado kamar karuwa, tana shirya yadda za ta yaudare shi.

Karanta cikakken babi K. Mag 7