Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 7:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ɗana, ka tuna da abin da na faɗa, kada ka manta da abin da na ce maka ka yi.

2. Ka yi abin da na faɗa maka, za ka rayu. Ka natsu, ka bi koyarwata, ka tsare ta kamar ƙwayar idonka.

3. Kullayaumi ka riƙe koyarwata tare da kai, ka rubuta ta a zuciyarka.

Karanta cikakken babi K. Mag 7