Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 6:25-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. Kada kyansu ya jarabce ka, kada ka faɗa cikin tarkon feleƙensu.

26. Mutum ta dalilin karuwa zai sha hasarar abin da ya mallaka duka ta wurin zina.

27. Ka iya rungumar wuta a ƙirjinka sa'an nan ka ce ba za ta ƙone tufafinka ba?

Karanta cikakken babi K. Mag 6