Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 4:20-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Ɗana, ka kula da abin da nake faɗa. Ka kasa kunne ga kalmomina.

21. Kada ka kuskura su rabu da kai, ka tuna da su, ka ƙaunace su.

22. Za su ba da rai da lafiya ga dukan wanda ya fahimce su.

23. Tunane-tunanenka mafarin rai ne kansa, ka kiyaye su abin mallakarka ne mafi daraja.

Karanta cikakken babi K. Mag 4