Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 4:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Idan ka yi tafiya da hikima ba abin da zai tsare maka hanya, sa'ad da kake gudu ba za ka yi tuntuɓe ba.

13. Kullum ka tuna da abin da ka koya, iliminka shi ne ranka, ka lura da shi da kyau.

14. Kada ka tafi inda mugaye suke tafiya, kada ka bi gurbin mugaye.

Karanta cikakken babi K. Mag 4