Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 4:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. 'Ya'yana ku kasa kunne ga koyarwar mahaifinku. Ku mai da hankali, za ku zama haziƙai.

2. Abin da nake koya muku, abu mai kyau ne, saboda haka ku tuna da shi duka.

3. Sa'ad da nake ɗan yaro tilo a wurin iyayena,

Karanta cikakken babi K. Mag 4