Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 28:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane sukan ɓuya sa'ad da mugaye suka sami iko, amma sa'ad da iko ya fita daga hannunsu adalai sukan ƙaru.

Karanta cikakken babi K. Mag 28

gani K. Mag 28:28 a cikin mahallin