Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 28:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'umma za ta ƙarfafa ta jure idan shugabanninta masu basira ne, masu hankali. Amma idan ƙasar mai aikata zunubi ce za ta sami shugabanni da yawa.

Karanta cikakken babi K. Mag 28

gani K. Mag 28:2 a cikin mahallin