Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 28:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ka yaudari mutumin kirki don ya faɗa cikin mugunta, kai kanka ne za ka fāɗa cikin tarkon da ka haƙa. Marar laifi kuwa zai sami babban sakamako.

Karanta cikakken babi K. Mag 28

gani K. Mag 28:10 a cikin mahallin