Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 25:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Kada ka kuskura ka sha zuma gaba da kima, in ya yi maka yawa za ka yi hararwa.

17. Kada ka cika ziyartar maƙwabcinka, ko zai gaji da kai har ya ƙi ka.

18. Mutumin da yakan faɗi ƙarairayi a kan maƙwabcinsa, shi kamar kakkaifan takobi ne, ko kulki, ko kibiya mai tsini.

Karanta cikakken babi K. Mag 25