Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai yiwuwa ne ka ce kai ba ruwanka, amma Allah ya sani, yana kuwa auna manufofinka. Yana lura da kai, ya kuwa sani. Yakan sāka wa mutane a kan abin da suke aikatawa.

Karanta cikakken babi K. Mag 24

gani K. Mag 24:12 a cikin mahallin