Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 23:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kasa kunne ga mahaifinka, gama da ba dominsa ba, da ba ka, sa'ad da mahaifiyarka ta tsufa ka nuna mata godiyarka.

Karanta cikakken babi K. Mag 23

gani K. Mag 23:22 a cikin mahallin